Kishiiii kumallon mata! Kishi ne zai kashe wasu matan. Wata likita ce ta dawo gida bayan ta kwana a asibiti (night duty) tana shiga dakin mijinta sai ta hango kafafu hudu a cikin mayafi a kan gadonsu na aure batayi wata-wata ba ta dauko katako ta hau jibgarsu sai da ta ga sun daina motsi hakan ma bai ishe ta ba sai ta nufi kitchen da gudu zata debo ruwan zafi ta kwara musu abin mamaki sai ta samu mijinta yana girki yana ganinta sai ya budi baki yace honey kin dawo ne, ni ina kika ajiye key di dakin bakin nan ne kam? mamarki da babanki sunxo jiya sakamakon rashin key din na sa su a dakin muβ¦ππππkut idan kece yaxakiyi
Related Posts
gaskiya kin hadu sosai bantaba ganin diya mai kyau irinki ba aduniyar nan
Ka ji amfanin abin ko!!! πππ ββββββββ Wata matace ta auri miji siriri mara nauyi ita kuma irin matan nan Continue Reading..
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA 1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka Continue Reading..
Hape geo sa nyako jola ore botxe
Wayyo Allah na π π π π mijina ne xaimin kishiya shine nakeso inkashe kaena nasha madara da maltina naci kaza da kawae Continue Reading..
Bae Romela R600 Ya Fraga Ngwana Wa Gago O Rata Mollo Kudu. Aowa Jwale Gona Ra Jewa Soh
Gobe ranar birthday din simcard dinane inaga zaiji dadi idan muka hadamasa katin bazata kowa a group dinnan ya aiko Continue Reading..
When you dating a 2000 then you introduce her to your mom after she goes like βShine maka Bae shineβ